Bikin rawa da mai wasa da wuƙa cikin hotunan Afirka
ASALIN HOTON,GETTY IMAGES
Bayanan hoto,A ranar Talata, Mutanen Habasha na bikin Shuwalid da ake yi bayan kammala azumi da iyaye da kakanni ke yi a birnin Harar ko wacce shekara
ASALIN HOTON,GETTY IMAGES
Bayanan hoto,A ranar Juma'a wata mai sha'awar zane-zane ke ɗaukar hotunan zanen da wata kwararriyar mai zane Thandiwe Muriu ta yi, yayin bikin makon zane da aka yi a Italiya....
ASALIN HOTON,GETTY IMAGES
Bayanan hoto,Mai wasan ninƙaya 'yan asalin Italiya da Najeriya Sara Curtis mai shekara 17, ta yi nutso a ranar Talata yayin da take shirin tunkarar gasar Olympics ta 2024.
Comments