sarkin Kano," kamar yadda Shugaban Masu Rinjaye na majalisar Kano Lawan Hussaini Dala ya yi bayani
"Yanzu babu sarki ko ɗaya a Kano," in ji shi.
'Yan majalisar kuma sun gabatar da sabuwar dokar da za ta ƙirƙiri sabbin sarakuna masu daraja ta biyu.
"A gobe [Juma'a] za mu yi wa dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu karatun farko insha Allahu," a cewarsa.
Comments